logo

HAUSA

Shugaba Xi Jinping ya halarci bikin rufe gasar wasannin Olympics na lokacin hunturu na Beijing

2022-02-20 21:30:48 CRI

Shugaba Xi Jinping ya halarci bikin rufe gasar wasannin Olympics na lokacin hunturu na Beijing_fororder_微信图片_20220220213002

An yi bikin rufe gasar wasannin Olympics na lokacin hunturu karo na 24 a Beijing a daren yau Lahadi, inda shugaban kasar Sin Xi Jinping da shugaban kwamitin shirya gasar wasannin Olympics na kasa da kasa Thomas Bach suka halarci bikin. (Murtala Zhang)