Mutane sun fara tafiya yawon shakatawa a tsibirin La Palma
2022-02-16 14:35:40 CRI
Mutane sun fara tafiya yawon shakatawa a tsibirin La Palma dake kasar Spaniya, bayan dutsen tsibirin ya tsayar da aman wutan da ya shafe tsawon watanni 3. (Maryam)