logo

HAUSA

An rantsar da laftana kanal Damiba a matsayin sabon shugaban Burkina Faso

2022-02-16 19:34:33 CRI

An rantsar da laftana kanal Damiba a matsayin sabon shugaban Burkina Faso_fororder_buki

An rantsar da laftana kanal Paul-Henri Sandaogo Damiba, a matsayin sabon shugaban Burkina Faso, a wani biki da kafar talabijin din kasar ta watsa a Larabar nan.

Damiba, wanda shi ne shugaban gungun masu rajin kishi, da dawowa da kimar kasar, ya sha rantsuwar kama aikin ne a gaban majalissar kundin tsarin mulkin kasar. (Saminu)