logo

HAUSA

Amurka Sarauniyar Leken Asiri Ce Ta Duniya

2022-02-16 20:25:28 CRI

Amurka Sarauniyar Leken Asiri Ce Ta Duniya_fororder_行家里手.JPG

Daga Amina Xu

A shekarun bayan nan, masunta Sinawa sun debo wasu na’urori daga teku, wadanda kasashen ketare suka kera su don leken asiri. Hakan ya sa an tuna da yunkurin leken asiri da Amurka ta yi karkashin shiri mai lakabin “PRISM”, da shirin “Irritant Horn”, da shirin “Muscular” da dai sauransu. Gwamnatocin kasashen waje da dama, ciki har da Jamus, da Faransa, da Brazil, sun yi tir da wadannan yunkuri na leken asirin da Amurka ke yi. Tabbas Amurka sarauniyar leken asiri ce ta duniya.  (Mai zane: Amina Xu)