Dan wasan kasar Sin ya lashe lambar zinari a wasan zamiyar kankara ta Snowboard big air
2022-02-15 17:33:12 CRI
A yau ne dan wasan kasar Sin Su Yiming ya lashe lambar zinari a wasan zamiyar kankara ta Snowboard big air ajin maza a gasar wasannin Olympics ta lokacin sanyi da ke gudana a birnin Beijing, wanda ya kawo lambobin yabo na zinare da Sin ta samu zuwa 6.