logo

HAUSA

Muna farin ciki da kaddamar da Gasar Olympics ta lokacin hunturu ta Beijing

2022-02-14 09:02:36 CRI

Muna farin ciki da kaddamar da Gasar Olympics ta lokacin hunturu ta Beijing_fororder_amsoshinwasiku

Assalamu alaikum! Jama'a masu karanta, barkanku da war haka, barkanmu da saduwa a filinmu na Amsoshin wasikunku. Ahmad Inuwa Fagam ke farin cikin gabatar muku da wannan shiri daga nan sashin Hausa na gidan rediyon kasar Sin.