An kashe Fam dubu 14 wajen saya wa karnuka biyu tufafi da kayayyakin ado
2022-02-11 21:02:25 CRI
Sheila Odden mai shekaru 46 da haihuwa na matukar son karnuka biyu Sammie da Maddie da take kiwo, har ma ta kashe Fam dubu 14 wajen saya musu tufafi da kayayyakin ado. An ce, karnukan biyu na da tufafi kimanin 600.