Shugaban NOC: Winter Olympic Beijing ya shirya tsaf, Najeriya kuma tana shirya tsaf
2022-02-05 15:56:51 CRI
A gabanin budewar gasar Olympic ta lokacin sanyi ta 2022 da za a yi a birnin Beijing ,abokiyar aikinmu Amina ta zanta da mamban IOC kana shugaban kwamiti mai kula da harkokin wasan Olympic na kasar Najeriya alhaji Habu Ahmad Gumel , bari mu ji hirar da suke yi: