logo

HAUSA

Xi Jinping da matarsa Peng Liyuan sun jagoranci bikin liyafar maraba da bakin kasa da kasa

2022-02-05 16:38:10 CRI

Yau Asaba da tsakar rana, shugaban kasar Sin Xi Jinping da matarsa Madam Peng Liyuan sun yi bikin liyafa a dakin zinariya dake babban dakin jama’a na Beijing, don maraba da manyan kusoshin kasashe daban daban mahalarta bikin bude gasar Olympic ta lokacin sanyi ta 2022 dake gudana a nan birnin Beijing.