logo

HAUSA

WHO: Ana fatan Afrika zata ninka riga-kafin COVID-19 sau shida

2022-02-03 20:45:34 CMG

WHO: Ana fatan Afrika zata ninka riga-kafin COVID-19 sau shida_fororder_1

Yayin da kashi 11 ne kacal na al’ummar Afrika aka yiwa cikakkiyar riga-kafin COVID-19, hukumar lafiya ta duniya WHO tace, akwai bukatar a kara yawan riga-kafin zuwa ninki shida domin a cimma nasarar yiwa kaso 70 bisa 100 na yawan al’umma nahiyar wanda ake da burin kaiwa adadin nan da tsakiyar shekarar 2022, kamar yadda hukumar ta WHO ta bayyana a yau Alhamis.(Ahmad)

Ahmad