An kunna fitilu masu launin ja a babbar mafadar ruwa ta Niagara dake kasar Canada
2022-02-02 19:49:17 CRI
A daren ranar 1 ga wata, an kunna fitilu masu launin ja a babbar mafadar ruwa ta Niagara dake kasar Canada, domin taya murnar bikin bazara na kasar Sin. (Maryam)