logo

HAUSA

Bikin bazara na Sinawa

2022-02-01 21:49:08 CRI

Bikin bazara na Sinawa_fororder_微信图片_20220201211444

Yanzu haka alummar Sinawa na shagulgulan murnar bikin bazara, bikin gargajiya mafi muhimmanci kuma mafi kasaita ga gare su wanda ke alamanta shiga wata sabuwar shekara bisa kalandar gargajiya. Shin yaya bikin ya kasance, wadanne aladu ne ke tattare da shi?  A kasance tare da mu cikin shirin Allah Daya Gari Bamban, inda muka samu damar tattaunawa tare da malam Suleiman Shafiu Gambo,wanda ya fito daga  jihar Kano, tarayyar Nijeriya, kuma ya shafe tsawon shekaru bakwai yana dalibta kasar Sin, don jin karin haske dangane da bikin.(Lubabatu)