Shagulgulan murnar bikin bazara
2022-02-01 21:12:24 CRI
Yadda ake shagulgulan murnar bikin bazara a sassan daban daban na kasar Sin, bikin da ke alamanta shiga wata sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyar Sinawa. Yau Talata al’ummar Sinawa suka shiga wata sabuwar shekara bisa kalandarsu ta gargajiya.(Lubabatu)