Ga yadda wasu hafsoshi likitoci na kasar Sin suke taimakawa mazauna kauyen dake kusa da sansaninsu
2022-01-31 17:00:00 CRI
A kwanan baya, wasu hafsoshi likitoci na kasar Sin 19 da aka jibge su a lardin Hebei, sun shiga wani kauye dake kusa da sansaninsu, inda suka duba lafiyar jikin mazauna kauyen, da samar musu magungunan da suke bukata. (Sanusi Chen)