An gano wani burbushin kwanyar yara mai shekaru 250,000
2022-01-29 15:20:00 cri
A kusa da yankin “Cradle of Humankind” na kasar Afirka ta Kudu, masana kimiyya sun gano wani burbushin kwanyar yara mai shekaru 250,000 a cikin zurfin wani kogo. (Bilkisu Xin)