Mutum-mutumin damisa irin na tabo
2022-01-29 15:09:32 CRI
A halin yanzu mutanen kasar Sin suna murnar shiga sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyarsu wato shekarar damisa. Hotunan dake nuna yadda wasu yara ke amfani da tabo don samar da mutum-mutumi na damisa masu siffofi daban-daban. (Murtala Zhang)