logo

HAUSA

Shugaba Xi Jinping ya ziyarci shiyyar yaki dake tsakiyar kasar Sin

2022-01-28 21:43:25 CRI

A gabannin bikin bazara wato bikin murnar shiga sabuwar shekara bisa kalandar gargajiya ta kasar Sin, babban sakatare na kwamitin kolin jam’iyyar kwaminis, kana shugaban kasar, wanda kuma shi ne shugaban kwamitin koli na sojan kasar, Xi Jinping ya ziyarci shiyyar yaki dake tsakiyar kasar, inda ya mika gaisuwa da barka da sabuwar shekara ga daukacin sojojin dake wurin. (Murtala Zhang)