Ozzie, katon biri mai shekaru 61 ya mutu
2022-01-28 17:25:00 CRI
Ozzie, katon birin da ba shi da wutsiya mai shekaru 61 da ya zama a gidan dabbobi na Atlanta da ke kasar Amurka ya mutu a kwanan baya, wanda ya kasance katon biri mafi tsawon rai a duniya. gidan dabbobin ya ce, har yanzu ba a san dalilin mutuwar Ozzie ba. Ya taba kamuwa da cutar COVID-19 a shekarar 2021.