logo

HAUSA

Xi zai halarci bikin bude gasar wasannin Olympic ta Beijing 2022 ta lokacin hunturu tare da sauran jerin harkokin kasa da kasa

2022-01-28 15:45:52 CRI

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, zai halarci bikin bude gasar wasannin motsa jiki ta lokacin hunturu ta Beijing 2022, daga ranar 4 zuwa 6 ga watan Fabrairu. Shugaban zai kuma jagoranci liyafar da aka shiryawa shugabannin kasashe da gwamnatocin kasashen waje, da iyalan sarakuna da shugabannin kungiyoyin kasa da kasa, da kuma sauran al’amurran dake shafar huldar kasashen waje. (Ahmad Fagam)