Gasar Marathon mafi sanyi a duniya
2022-01-27 14:35:57 CRI
Kwanan baya, an yi gasar wasan gudun dogon zango wato Marathon a kasar Rasha, wadda aka fi sani da gasar Marathon mafi sanyi a duniya, inda ’yan wasa suka yi tsere a waje cikin sanyin da ya kai ma’aunin Celcius 53 kasa da sufuri. (Maryam)