Cibiyar manema labarai ta gasar wasannin Olympics na lokacin hunturu ta Beijing ta fara aiki
2022-01-25 15:35:58 CRI
A jiya ne, aka fara aiki da babbar cibiyar manema labarai ta gasar wasannin Olympics na lokacin hunturu da ba da jimawa ba za a kaddamar a nan birnin Beijing. (Lubabatu)