Kasar Girika ta sayi jiragen saman yaki samfurin Rafale guda 6 daga Faransa
2022-01-24 09:08:25 CRI
Jiragen saman yaki samfurin Rafale guda 6 da aka kera a kasar Faransa, yayin da suka isa wani sansanin rundunar sojin kasar Girika dake arewacin Athens, babban birnin kasar Girika domin mika wa kasar Girika. (Sanusi Chen)