Amurka ta amince jami’an ofishin jakadancinta su barin Ukraine
2022-01-24 11:46:17 CRI
Ma’aikatar harkokin wajen Amurka ta sanar da yammacin jiya cewa, ta amince jami’an dake ofishin jakandanci kasar dake Ukraine da iyalansu dake da muradi, su bar kasar ta Ukraine. (Fa’iza Mustapha)