logo

HAUSA

Kasar Sin ta ci gaba da zama jagora wajen farfadowar tattalin arzikin duniya

2022-01-23 19:39:42 CRI

Kasar Sin ta ci gaba da zama jagora wajen farfadowar tattalin arzikin duniya_fororder_2f738bd4b31c87012004e8b47a4458260608fff3

A ranar 17 ga wata, hukumar kididdigar kasar Sin ta fitar da alkaluman tattalin arzikin kasar na shekarar 2021, inda aka bayyana cewa, Jimillar GDPn kasar ya kai Yuan triliyan 114.4 kwatankwacin dalar Amurka tiriliyan 17.3, adadin da ya kai matsayi na biyu a fadin duniya, yayin da aka samu karuwar kashi 8.1 cikin 100 zuwa yuan tiriliyan, idan aka kwatanta da makamancin lokacin shekarar 2020. A sa’i daya kuma, matsakaicin jimillar GDPn kan kowane mutumin kasar ya kai yuan 80976, kwatankwacin dalar Amurka 12551, wanda ya zarce matsakaicin jimillar GDP na duniya. 

A kasance tare da mu cikin shirin, don jin karin haske.(Lubabatu)