logo

HAUSA

Nau'ikan kayan wanke hannu wadanda suka samu karbuwa a Ghana

2022-01-23 15:47:28 cri

Nau'ikan kayan wanke hannu wadanda suka samu karbuwa a Ghana_fororder_1127973721_16346346674961n

Nau'ikan kayan wanke hannu wadanda suka samu karbuwa a Ghana_fororder_1127973721_16346346675431n

Nau'ikan kayan wanke hannu wadanda suka samu karbuwa a Ghana_fororder_1127973721_16346346675841n

Nau'ikan kayan wanke hannu wadanda suka samu karbuwa a Ghana_fororder_1127973721_16346346676291n

Yaduwar annobar COVID-19 ta sa 'yan Ghana fara dora muhimmanci kan tsaftar hannu, hakan kuma ya kara kwarin gwiwar masu kirkira na kasar. Inda suka bullo da nau'ikan kayan wanke hannu masu dacewa a anfanin al’umma a waje, wadanda suka samu karbuwa sosai daga jama'ar wurin. (Bilkisu)