logo

HAUSA

Kasar Sin ta fitar da dimbin kayayyaki zuwa kasashen ketare gami da kare karuwar farashin kaya a cikin gida a shekarar da ta wuce

2022-01-21 13:47:57 CMG

Kasar Sin ta fitar da dimbin kayayyaki zuwa kasashen ketare gami da kare karuwar farashin kaya a cikin gida a shekarar da ta wuce_fororder_ciniki

A duk watan Janairu, a kan waiwayi yanayin da aka kasance a shekarar da ta gabata, a fannin raya tattalin arzikin kasa, bisa alkaluman da aka fitar game da yadda aka raya bangarorin tattalin arzikin kasar cikin watanni 12 da suka wuce. Don haka, a cikin shirinmu na yau, za mu duba wasu alkaluman da aka fitar game da yanayin tattalin arzikin kasar ta Sin, musamman ma a fannonin cinikayya da matsayin farashin kayayyaki, a shekarar 2021.

Bello