Bera da ya shahara wajen kau da nakiyoyi ya mutu
2022-01-19 14:44:30 CRI
Bera mai shekaru 8 da ake kira Magawa, wanda ya shahara wajen kau da nakiyoyi a kasar Cambodiya, inda ya a kau da nakiyoyi 71 da boma-bomai 38 a cikin shekaru 5 da suka gabata. Ya mutu a makon da ya gabata.