Robert Lewandowski rike da lambar yabon hukumar FIFA na dan wasan mafi kwarewa na shekarar 2021
2022-01-19 14:24:37 CRI



Dan wasan kasar Poland Robert Lewandowski rike da lambar yabon hukumar FIFA na dan wasan mafi kwarewa na shekarar 2021, inda ya doke dan wasan kasar Argentina Lionel Messi.
