Bikin gargajiya na kasar Spaniya
2022-01-18 08:58:50 CRI
Yadda aka gudanar da bikin gargajiya na shekara shekara a garin San Bartolome de Pinares na kasar Spaniya, inda mutane da ke kan dawakai suke ratsa wutar da aka kunna, a kokarin korar sharri.(Lubabatu)