Tawagar inijiniya ta rundunar sojin kasar Sin wadda ke tabbatar da zaman lafiya a yankin Wau na kasar Sudan ta kudu ta shirya wani horon dakile hadarin da zai auku ba zato
2022-01-17 17:22:42 CRI
A kwanakin baya, tawagar inijiniya ta rundunar sojin kasar Sin wadda ke tabbatar da zaman lafiya a yankin Wau na kasar Sudan ta kudu a madadin MDD, ta shirya wani horo, domin kokarin dakile hadarin da mai yiyuwa ne zai auku ba zato. (Sanusi Chen)