logo

HAUSA

Kwararru: Wasannin Olympics na Beijing za su karfafa hadin gwiwar dan Adam

2022-01-14 16:49:35 CMG

Kwararru: Wasannin Olympics na Beijing za su karfafa hadin gwiwar dan Adam_fororder_olympics

A cikin shirin yau, za mu saurari yadda aka gudanar da wani taro na musayar ra'ayi tsakanin al'adu daban daban a birnin Beijing, da ra'ayoyin mahalarta taron game da wasannin Olympics na lokacin hunturu, wadanda za su gudana a birnin a wata mai zuwa.

Bello