logo

HAUSA

Na’urar mutum mutumin AI

2022-01-13 08:45:28 CRI

Na’urar mutum mutumin AI_fororder_a

Na’urar mutum mutumin AI_fororder_b

Na’urar mutum mutumin AI_fororder_c

Na’urar mutum mutumin AI_fororder_d

Wata na’urar mutum mutunin AI ta halarci bikin nune-nunen kayayyakin lantarki na kasa da kasa da aka shirya a LasVegas dake kasar Amurka, inda ta yi hira da ‘yan kallo.(Jamila)