Bing Dwen Dwen da Shuey Rhon Rhon da aka ajiye a gefen titin Beichen na Beijing
2022-01-12 19:17:27 CRI
Bing Dwen Dwen da Shuey Rhon Rhon da aka ajiye a gefen titin Beichen na birnin Beijing, na daga cikin abin fatan alheri na gasar wasannin Olympics na lokacin hunturu na Beijing na shekarar 2022.