Wasannin kankara
2022-01-11 11:31:14 CRI
Yadda wasu dalibai 27 daga kasa da kasa da a halin yanzu ke dalibta a asibitin koyon ilmin likitanci na jihar Ningxia ta kasar Sin suke wasannin kankara a birnin Yinchuan, babban birnin jihar, don nishadantuwa tare da yin maraba da gasar wasannin Olympics ta lokacin hunturu da za a yi nan da ba jimawa ba a birnin Beijing.(Lubabatu)