logo

HAUSA

sojojin kasar Sin sun kaddamar da horo karo na farko a sabuwar shekarar ta 2022

2022-01-10 09:53:57 CRI

A kwanan baya, bisa umurnin da shugaban kwamitin koli na sojan kasar Sin Xi Jinping ya bayar, sojojin kasar Sin sun kaddamar da horo karo na farko a sabuwar shekarar ta 2022. Ga wasu hotunan dake bayyana yadda sojojin kasar Sin suke samun horo a farkon sabuwar shekara ko da yake yanzu ana cikin yanayin matukar sanyi a galibin wuraren kasar Sin. (Sanusi Chen)

sojojin kasar Sin sun kaddamar da horo karo na farko a sabuwar shekarar ta 2022_fororder_1

sojojin kasar Sin sun kaddamar da horo karo na farko a sabuwar shekarar ta 2022_fororder_2

sojojin kasar Sin sun kaddamar da horo karo na farko a sabuwar shekarar ta 2022_fororder_3

sojojin kasar Sin sun kaddamar da horo karo na farko a sabuwar shekarar ta 2022_fororder_4

sojojin kasar Sin sun kaddamar da horo karo na farko a sabuwar shekarar ta 2022_fororder_5

sojojin kasar Sin sun kaddamar da horo karo na farko a sabuwar shekarar ta 2022_fororder_7

sojojin kasar Sin sun kaddamar da horo karo na farko a sabuwar shekarar ta 2022_fororder_8

sojojin kasar Sin sun kaddamar da horo karo na farko a sabuwar shekarar ta 2022_fororder_9