Bikin kunna fitilun da aka yi da kankara a Harbin
2022-01-10 08:52:09 CRI
Bikin kunna fitilun da aka yi da kankara ke nan a birnin Harbin na lardin Heilongjiang dake arewa maso gabashin kasar Sin, domin kara nishadantar da masu kallo, da maraba da zuwan gasar wasannin Olympics na lokacin hunturu a Beijing. (Murtala Zhang)