logo

HAUSA

Mace mafi tsayi a duniya da tsayin mita 2.15.

2022-01-08 16:24:33 cri

Mace mafi tsayi a duniya da tsayin mita 2.15._fororder_d1c7afd5eba1452ab16a80f7fc0aa0ab

Mace mafi tsayi a duniya da tsayin mita 2.15._fororder_884c8c30a807489985f1ea8a54b135fb

Mace mafi tsayi a duniya da tsayin mita 2.15._fororder_537bac4627e14a958c9a1c2bee0284f4

Rumeysa Gelgi ‘yar birnin London na kasar Burtaniya, ta karya matsayin koli na Guinness, inda ta kasance mace mafi tsayi a duniya da tsayin mita 2.15. (Bilkisu)