Akwai sabbin mutane sama da dubu dari 3 da aka tabbatar sun kamu da cutar COVID-19 cikin yini daya a Faransa
2022-01-06 13:49:16 CRI
Bayanin da hukumar kiwon lafiyar jama’a ta kasar Faransa ta fidda a ranar 5 ga wata, ya nuna cewa, cikin sa’o’i 24 da suka gabata, gaba daya, akwai sabbin mutane sama da dubu dari 3 da aka tabbatar sun kamu da cutar COVID-19, adadin da ya kai matsayin koli, tun bayan barkewar annobar a kasar. (Maryam)