logo

HAUSA

Yawan kashe-kashen da aka yi a birane da dama na Amurka a cikin 2012 ya zarce na 2020

2022-01-06 15:55:01 CRI

Yawan kashe-kashen da aka yi a birane da dama na Amurka a cikin 2012 ya zarce na 2020_fororder_0106-Amurka-Ibrahim-hoto1

Gidan talabijin na CNN ya ruwaito a ranar 4 ga watan Janairu cewa, yawan kashe-kashen da aka yi a birane da dama na Amurka a shekarar 2021, ya zarce na shekarar 2020, kuma birane 10 sun yi kafa tarihi. Alkaluma sun nuna cewa, a cikin birane 40 da suka fi yawan jama'a a Amurka, fiye da kashi biyu bisa uku na garuruwan sun fuskanci karin yawan kashe-kashe a shekarar 2020. (Ibrahim Yaya)