Ga wasu hotuna masu inganci kan yadda sojojin kasar Sin suke samun horo a kullum
2022-01-04 08:57:08 CRI
Ga wasu hotuna masu inganci kan yadda sojojin kasar Sin suke samun horo a kullum. Wane hoto, kuma wane soja kake so? Za ka/ki iya ba mu ra’ayoyinku.(Sanusi Chen)