Wannan ‘yar tsana ta Barbie an kera ta ne bisa yanayin wata ‘yar sama jannati ta kasar Italiya
2022-01-02 16:27:55 cri
Wannan ‘yar tsana ta Barbie an kera ta ne bisa yanayin wata ‘yar sama jannati ta kasar Italiya, Samantha Cristofretti. Ta kuma yi wata tafiya ta jirgin sama bisa nauyin sifili a kwanan baya, da nufin zaburar da ‘yan mata matasa, su shiga ayyukan yi a fannonin sararin samaniya da kimiyya da fasaha da lissafi da kuma ayyukan injiniya. (Bilkisu Xin)