logo

HAUSA

Xi Jinping, wanda ke matukar sha’awar wasannin motsa jiki

2021-12-31 18:08:55 CRI

Xi Jinping, wanda ke matukar sha’awar wasannin motsa jiki_fororder_Yadda shugaba Xi Jinping ya sadu da yaran da ke samun horo kan wasan kwallon kafa a yayin da ya ziyarci tsohuwar makarantarsa a shekarar 2016

Xi Jinping shi ne shugaban kasar Sin, baya ga haka, ya kuma kasance mai matukar shaawar wasanni, wanda yake matukar shaawar wasan kwallon kafa da ninkaya da dai sauransu. A yayin da yake gudanar da mulkin kasar Sin kuma, ya fahimci muhimmancin wasanni ga ci gaban kasa, don haka yake dora muhimmanci sosai a kan raya harkokin wasannin motsa jiki a kasar, har ma shugaban kwamitin kula da wasannin Olympics na kasa da kasa Mr.Thomas Bach ya yi masa kirarin “zakara” wajen yayata wasannin Olympics.

A kasance tare da mu don jin karin haske.