Yawan wadanda suka harbu da cutar Covid-19 a kasar Canada ya zarce miliyan 2
2021-12-28 16:22:46 CRI
Rahoton da gidan talabijin na kasar Canada ya bayar ya nuna cewa, ya zuwa tsakar ranar jiya agogon kasar, yawan wadanda suka harbu da cutar Covid-19 a kasar ya kai 2026249, a yayin da yawan wadanda cutar ta halaka ya kai 30172.(Lubabatu)