Sana'ar kiwon raguna a birnin Haimen
2021-12-21 16:35:35 CRI
Yadda ake gudanar da sana’ar kiwon raguna a yankin Haimen na birnin Nantong dake lardin Jiangsu a kasar Sin, sana’a ce da ta taimaka sosai ga ci gaban rayuwar mazauna wurin. (Murtala Zhang)