logo

HAUSA

An sake nazartar alkaluman GDPn kasar Sin na 2020

2021-12-17 11:35:21 CMG

An sake nazartar alkaluman GPDn kasar Sin na 2020_fororder_211217-Ahmad3

Bayanan da hukumomi suka fidda a yau Juma’a ya nuna cewa, an sake nazartar alkaluman tattalin arzikin GDP na kasar Sin na shekarar 2020, inda ya koma kudin kasar RMB yuan tiriliyan 101.3567.

Alkaluman tantancewar karshe da hukumar kididdiga ta kasar NBS ta gudanar ya nuna cewa, adadin ya ragu da RMB yuan biliyan 241.9, wato kashi 0.1 bisa 100, daga cikin lissafin farko da aka gudanar.(Ahmad)

Ahmad