logo

HAUSA

William Brown, wani farfesa ne dan kasar Amurka dake kaunar kasar Sin

2021-12-17 14:57:21 CMG

William Brown, wani farfesa ne dan kasar Amurka dake kaunar kasar Sin_fororder_微信图片_20211217145201

A kwanan baya, Bello Wang ya ziyarci birnin Guangzhou dake kudancin kasar Sin, don watsa labarai game da wani taron da ya gudana a can mai taken “Fahimtar kasar Sin”, inda ya yi hira da wasu manyan kusoshi na kasashe daban daban, wadanda suka fahimci yanayin da kasar Sin ke ciki sosai. A cikin shirinmu na yau, bari ku saurari hirar da ya yi da daya daga cikin wadannan mutane, mai suna William Brown, wani shehun malami dan kasar Amurka dake aiki a jami’ar Xia’men ta lardin Fujian na kasar Sin.

Bello