logo

HAUSA

Za a yi bikin bude gasar wasannin Olympics na birnin Paris a kogin Seine

2021-12-15 09:44:07 CRI

Za a yi bikin bude gasar wasannin Olympics na birnin Paris a  kogin Seine_fororder_1215-1

Za a yi bikin bude gasar wasannin Olympics na birnin Paris a  kogin Seine_fororder_1215-3

Za a yi bikin bude gasar wasannin Olympics na birnin Paris a  kogin Seine_fororder_1215-2

Za a yi bikin bude gasar wasannin Olympics na birnin Paris a  kogin Seine_fororder_1215-4

Kwamitin shirya gasar wasannin Olympics na birnin Paris na shekarar 2024, ya gabatar da shirin gudanar da bikin bude gasar a hukumance, inda aka bayyana cewa, za a yi bikin bude gasar a  kogin Seine.