logo

HAUSA

SANARWA

2021-12-14 14:16:07 CMG

Masu sauraro, ga wata sanarwa: sakamakon kwaskwarima da za a yiwa wasu na’urorin mu, za mu dakatar da watsa shirye-shiryenmu kan mita 9665 da 9685, tsakanin ranekun 23 zuwa 28 ga watan Disamban da muke ciki.

Amma za ku iya ci gaba da sauraronmu, kan mita 9620, da mita 9450 , da mita 11640, da mita 13645, cikin wannan wa’adi. Sashen Hausa na CRI na muku godiya.

Bello