logo

HAUSA

'Yar Indiya ta lashe gasar zama sarauniyar kyau ta duniya

2021-12-14 16:33:37 CRI

'Yar Indiya ta lashe gasar zama sarauniyar kyau ta duniya_fororder_1128159796_16393951848431n

'Yar Indiya ta lashe gasar zama sarauniyar kyau ta duniya_fororder_1128159796_16393951849061n

'Yar Indiya ta lashe gasar zama sarauniyar kyau ta duniya_fororder_1128159796_16393951848741n

'Yar Indiya ta lashe gasar zama sarauniyar kyau ta duniya_fororder_1128159796_16393951849351n

'Yar Indiya ta lashe gasar zama sarauniyar kyau ta duniya_fororder_1128159796_16393951849641n

A jiya ne aka gudanar da gasar karshe ta fitar da sarauniyar kyau da ake kira “Miss Universe” a birnin Eilat na kasar Isra’ila, inda Harnaaz Sandhu, ‘yar kasar Indiya mai shekaru 21 ta lashe lambar farko, a yayin da Nadia Ferreira mai shekaru 22 daga kasar Paraguay ta zama ta biyu, kuma Lalela Mswane mai shekaru 24 daga kasar Afirka ta kudu ta zama ta uku.(Lubabatu)