logo

HAUSA

Shugaba Xi zai zanta da takwaransa na Rasha ta kafar bidiyo

2021-12-13 15:57:29 CRI

Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying, ta bayyana a safiyar yau Litinin cewa, shugaban kasar Sin Xi Jinping zai zanta da takwaransa na Rasha Vladimir Putin ta kafar bidiyo a ran Laraba 15 ga watan Disamban. (Saminu)